close

Labarin wasu mazaje guda uku

Wasu Mazaje Uku Suka Kai Matansu Asibiti Wajen Haihuwa. Suna Zaman Jira Sai Nurse Tazo Tace Waye Mai aiki a kamfanin Twin Towers? Daya yace "gani" sai tace "Congrats Matarka ta haifi Twins"!, Can aka ce "ina mai aiki a kamfani 3crowns?" Yace gani sai akace matarsa tahaifi 'yan 3. Sai na karshen yafashe da kuka! Nurse tace "kukan me kake malam?" Sai yace, ni a kamfanin 7up nake aiki...........don't laugh alone please.

Recent Posts

Navigation

Category